BBC News Hausa - Labaran Duniya
Có thể bạn quan tâm
Babban Labari

KAI TSAYE, Amurka ta kai hari Venezuela tare da 'kama' shugaban ƙasar da matarsa
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya, Asabar 03/01/2026

Mutumin da ya shafe kwana 61 binne cikin akwatin gawa
Wannan wani labari ne mai matuƙar ɗaukar hankali da ya faru da wani ɗan asali Ireland duk kuwa da cewa ba a ƙasar lamarin ya faru ba.
Mintuna 27 da suka wuce
Wace dabara ta rage wa jam'iyyun hamayya a Najeriya?
Farfesa Kari ya ce ya kamata ya yi jam'iyyun hamayya su haɗa suna gangami domin ƙwace mulki daga jam'iyy mai muki, ba komawa jam'iyyar ba.
Sa'o'i 9 da suka wuce
Me kuke son sani kan wasan Senegal da Sudan da na Mali da Tunisiya a Afcon?
Ranar Asabar za a fara wasannin zagaye na biyu a gasar cin kofin Afirka tsakanin Senegal da Sudan da na Mali da Tunisiya a gasar da Morocco ke shiryawa.
Sa'o'i 5 da suka wuce
Shin wa ke da iko da Tafkin Chadi?
Tafkin Chadi, yanki ne da ya hada kasashen Najeriya da Kamaru da Nijar da kuma Chadi, sai dai kuma ana ganin yanzu yankin ya zamo mafakar 'yanta'adda
Sa'o'i 9 da suka wuce
Musulmai 10 da suka riƙe muƙamai a ƙasashen Yamma
Wasu mutane na alaƙanta hakan da samun karɓuwa da Addinin Masulunci ke yi a ƙasashen, yayin da wasu kuma ke alaƙanta hakan da yancin addini da ƙasashen ke bayarwa.
Sa'o'i 9 da suka wuce
Kalmomi 7 da Kwankwaso ya furta suka zama sara
A yanzu haka za a iya cewa mabiya Kwankwasiyya da ma masu sha'awar siyasa na dakon sabbin kalamai ko kuma furuci daga tsohon gwamnan jihar Kano, Rabi'u Musa Kwankwaso a daidai lokacin da ake gani a matsayin babban yaronsa a siyasa zai guje masa.
2 Janairu 2026
Sheikh Abduljabbar na so a mayar da shi gidan yarin Kurmawa na Kano
Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya 02/01/2026.

Kada Amurka ta kuskura ta sa baki a zanga-zangar ƙasarmu - Iran
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Yamma, 19:29, 3 Janairu 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 3 Janairu 2026, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Safe, 05:29, 3 Janairu 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Ra’ayi Riga, 19:29, 2 Janairu 2026, Tsawon lokaci 1,00,00
Shiri ne a duk ranar Juma'a da ke baiwa masu sauraro damar bayyana ra'ayoyinsu.
Wasanni

Rodrygo na son barin Madrid, Man Utd na harin Baleba
Manyan ƙungiyoyin Premier uku na son Rodrygo, Manchester United ta farfaɗo da buƙatar Carlos Baleba, yayin da West Ham ke farautar Taty Castellanos.
Sa'o'i 9 da suka wuce
Roma na son dawo da Salah, Man Utd za ta sayar da Fernandes
Liverpool na shirin lale fam miliyan 43 domin ɗauko danwasan baya Joel Ordonez, Roma na son dawo da Mohamed Salah, yayin da Manchester United ke harin Jean-Philippe Mateta da kuma Jeremy Jacquet.
2 Janairu 2026
Wane ɗan wasa ne ya fi yin fice a shekarar 2025?
BBC ta yi duba na tsanaki kan fitattun ƴan wasan tamaula da suka taka rawar gani a wata 12 da ya gabata.
1 Janairu 2026
Maresca ya bar Chelsea saboda rashin jituwa da mahukunta
Wannan shafi ne da ke kawo muku muhimman abubuwan da ke faruwa a duniyar wasanni daga Asabar 27 ga Disamba zuwa 2 ga watan Janairun 2026

Yaushe Ronaldo zai cika burinsa na zura ƙwallo 1000?
Ƙyaftin ɗin tawagar Portugal, Cristiano Ronaldo ya ce ba zai yi ritaya ba har sai ya zura ƙwallo 1,000th a raga.
30 Disamba 2025
Gasar cin kofin nahiyar Afirka 2025

Yadda ƙasashe 11 da suka taɓa lashe Afcon za su fafata a zagaye na biyu a Morocco
2 Janairu 2026
Najeriya ta kai zagaye na biyu bayan cin Tunisiya 3-2

Afcon: Super Eagles ta doke Tanzania 2-1 a wasan farko
23 Disamba 2025
Ƙasashe 10 da ba su taɓa zuwa gasar Afcon ba
22 Disamba 2025
Fitattun ƴan wasa biyar da ba su taɓa lashe gasar AFCON ba
20 Disamba 2025
Ƙasashe biyar da za su iya lashe gasar Kofin Afirka ta bana
8 Disamba 2025
Fitattun ƴan ƙwallon Najeriya da ba za su buga gasar Afcon ta 2025 ba
15 Disamba 2025
Afcon 2025: Abin da kuke son sani kan gasar da za a yi a Morocco
3 Nuwamba 2025
Ƴan wasa shida da za su haska a gasar cin kofin Afirka ta 2025
12 Disamba 2025
Muhimman abubuwan da suka faru a tarihin Gasar Kofin Afirka
3 Disamba 2025
Najeriya ta doke Tanzaniya da ci 2 da 1

Afcon Morocco: Najeriya ta kai zagaye na biyu da maki tara
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Danna nan don shiga tashar
Kashe ƙwarƙwatar ido
02:41 Bidiyo, Abin da tawagar BBC ta gane wa idanunta a hanyar zuwa sansanin Lakurawa da Amurka ta kai wa hari, Tsawon lokaci 2,41
02:23 Bidiyo, Ayyuka huɗu da rundunar tsaro ta mutum 2000 za ta yi a Kano, Tsawon lokaci 2,23
02:17 Bidiyo, Abubuwa 7 game da Buhari da suka fito bayan rasuwarsa, Tsawon lokaci 2,17
01:19 Bidiyo, Yadda aka gana tsakanin shugaban Burkina Faso da tawagar Najeriya, Tsawon lokaci 1,19
01:54 Bidiyo, Me ya sa matasan Najeriya ba su cika cin ribar siyasa ba?, Tsawon lokaci 1,54
01:04 Bidiyo, Mata uku da suka yi zarra a gasar Hikayata ta BBC Hausa 2025, Tsawon lokaci 1,04
00:50 Bidiyo, Abubuwan da muka sani game da sakin ɗaliban jihar Neja, Tsawon lokaci 0,50
01:40 Bidiyo, Me doka ta ce game da goyo a babur a Kano?, Tsawon lokaci 1,40
02:44 Bidiyo, Matashin da ke ƙera babura a Kano, Tsawon lokaci 2,44
01:45 Bidiyo, BBC ta gane wa idanunta halin da ake ciki a haryar zuwa garin Papiri ta jihar Neja, Tsawon lokaci 1,45
10:34 Bidiyo, Zazzafar tattaunawa da BBC ta yi da gwamnan jihar Neja kan satar ƴan makaranta a jihar, Tsawon lokaci 10,34
03:28 Bidiyo, Ina ji kamar ƴata ba za ta dawo ba - Mahifiyar ɗalibar da aka sace, Tsawon lokaci 3,28
00:53 Bidiyo, Hatsaniya a shalkwatar jam'iyyar PDP, Tsawon lokaci 0,53
01:53 Bidiyo, Me ya sa Najeriya ta gaza samun gurbi a Gasar Kofin Duniya ta 2026?, Tsawon lokaci 1,53
03:39 Bidiyo, Za mu tattauna da waɗanda za a iya tattaunawa da su - Turaki, Tsawon lokaci 3,39
01:33 Bidiyo, Akwai fim ɗin da na yi da-na-sanin yin shi - Tanimu Akawu, Tsawon lokaci 1,33
02:10 Bidiyo, Ina Elon Musk ke kai kuɗinsa?, Tsawon lokaci 2,10
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Shiga shafinmu na rubutu zalla
Labarai da Rahotanni Na Musamman

Shugabannin ƙasashen Afirka biyar da suka yi murabus bisa raɗin kansu
Ganin yadda nahiyar take fama da shugabannin masu mulki tamkar sarauta, sai samun waɗanda suke barin mulki da kansu ya zama abin ban mamaki.
2 Janairu 2026
Me ya sa har yanzu sanyi bai kankama ba a arewacin Najeriya?
An saba a duk ƙarshen shekara irin haka ana yanayi ne sanyi sosai, inda wasu wuraren sukan yi fama da hazo da ƙura saboda sanyin.
2 Janairu 2026
Dalilan da za su sa alawar cakuleti kara tsada
Yayin da wasu ke hakura da wasu burukansu na sabuwar shekara, wani mai bincike a jami'ar Oxford, ya yi ikirarin cewa cakuleti ba abu ne da yanzu zai zamo mai saukin samu.
2 Janairu 2026
Atiku, Obi, Amaechi: Wane ne zai yi wa ADC takarar shugaban ƙasa a 2027?
Wannan tambayar ita ce a laɓan ƴan Najeriya tun bayan da wasu jiga-jigan ƴan hamayya suka dunƙule a jam'iyyar haɗaka ta ADC domin ƙalubalantar shugaba Bola Tinubu na jam'iyya mai mulki ta APC.
1 Janairu 2026
Idan ƴan Najeriya suka yi haƙuri za su ga alfanun sabuwar dokar haraji - Tinubu
Wannan shafi na kawo muku labarai da rahotanni kai tsaye dangane da muhimman abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sassan duniya na ranar 01/01/2026

Yadda sabon harajin Najeriya zai shafe ku a 2026
A ranar 1 ga watan janairun 2026 ne ake sa ran sabuwar dokar haraji ta Najeriya za ta fara aiki wadda shugaba Bola Ahmed Tinubu ya saka wa hannu domin amincewa ta zama doka.
1 Janairu 2026
Mece ce lambar TIN da ake son duk mai asusun banki ya mallaka?
Mallakar lambar shi ne matakin farko dangane sabon tsarin harajin da zai fara aiki a Najeriya a sanuwar shekarar 2026k ɗan Najeriya da ke hulɗa da asusun banki ya mallaki lambar TIN wadda ta nan ne za a san wane ne ya kamata yi biya harajin sannan kuma nawa zai biya.
16 Disamba 2025
Waɗanne rigakafi ake iya yi wa mai ciki da waɗanda ba a yi musu?
Garkuwar jikin mace na raguwa a lokacin da take da juna biyu, kuma hakan na sa ta saurin kamuwa da ƙwayoyin cuta.
1 Janairu 2026
Fitattun ƴan Najeriya da suka rasu a shekarar 2025
Shekarar ta 2025 ta kasance ɗaya daga cikin shekaru mafiya tarihi ga Najeriya, ta yadda ƴan ƙasar da dama ba za su taɓa mantawa da su ba.
31 Disamba 2025
Kwankwaso ko Abba: Wa ƴan Kwankwasiyya za su bi?
A halin yanzu za a iya cewa kai ya rabu sannan mabiya na cikin rudu dangane da wane ɓangaren za su bi, Abba ko Kwankwaso? BBC ta duba wasu abubuwa da ke tabbatar da ɓaraka a tafiyar Kwankwasiyya kamar haka:
31 Disamba 2025
Wane ne Zohran Mamdani, Musulmi na farko Magajin garin birnin New York?
Donald Trump ya yi barazanar yankewa birnin tallafi idan Mamdani ya lashe zaben.
1 Janairu 2026
Abubuwan da ba su kamata a faɗa wa mace mai ciki ba
Bayar da labarin wahala da tayar da hankali ga macen da ke cikin natsuwa da walwala zai iya ƙarfafa mata gwiwa, amma ga macen da ba ta cikin natsuwa sauraron irin wannan labarai zai jefa tsoro da rashin tabas a zuciyarta.
31 Disamba 2025
Labaran Bidiyo
5:02Bidiyo, Daga Bakin Mai Ita tare da Gaddafi Rambo, Tsawon lokaci 5,02
1 Janairu 2026
8:51Bidiyo, 'Daren ƙarshe na rayuwar Sheikh Dahiru Bauchi', Tsawon lokaci 8,51
29 Nuwamba 2025
Ku San Malamanku tare da Sheikh Ɗahiru Bauchi
28 Nuwamba 2025
7:04Bidiyo, Na ɗauki wasa da mota a matsayin sana'a - JayBash, Tsawon lokaci 7,04
9 Nuwamba 2025
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.
Latsa nan domin sauraro
Nishadi

Fitattun jaruman Bollywood 5 da suka mutu a 2025
31 Disamba 2025
Jaruman Kannywood da suka fara tashe a 2025
29 Disamba 2025
Sababbin fina-finan Hausa da suka yi tashe a 2025
28 Disamba 2025
Fitattun waƙoƙin Hausa da suka ja hankali a 2025
26 Disamba 2025
Kimiyya da Fasaha

Abin da mu ka sani kan Pascalina, Na'urar da ke neman maye gurbin ƙwaƙwalwar ɗan'adam
27 Disamba 2025
Yadda ƙwayar cuta ta farko da muke gamuwa da ita ke inganta lafiyarmu
24 Disamba 2025
Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sassan duniya

Da alamu samuwar sabbin taurari a sararin sama na raguwa - Masana
21 Disamba 2025
Hotuna

Mai tantabaru da katafariyar tukunyar jollof a hotunan Afirka na mako
20 Satumba 2025
Hotunan halin da ake ciki a Birnin Gaza yayin da Isra'ila ta tsananta hare-hare
16 Satumba 2025
Bikin sabuwar shekarar 2018 a Habasha cikin hotunan Afirka
13 Satumba 2025
Wasan ruwa da baje-kolin bajintar soji a cikin hotunan Afirika
6 Satumba 2025
Labaran da suka fi shahara
- 1Wace dabara ta rage wa jam'iyyun hamayya a Najeriya?
- 2Mutumin da ya shafe kwana 61 binne cikin akwatin gawa
- 3Shin wa ke da iko da Tafkin Chadi?
- 4Kalmomi 7 da Kwankwaso ya furta suka zama sara
- 5Musulmai 10 da suka riƙe muƙamai a ƙasashen Yamma
Shafukan Sada Zumunta
WhatsApp
Facebook
YouTube
Instagram
X
Domin ma'abota BBC
- Mitocin da muke watsa shirye-shiryenmu
- Abokan hulɗar BBC Hausa
Domin samun labarai cikin Pidgin, Yoruba da Igbo
Latsa nan
Từ khóa » H Bbc U
-
BBC - Home
-
BBC - YouTube
-
BBC - YouTube
-
BBC - Homepage
-
Home - BBC News
-
'Haitch' Or 'aitch'? How Do You Pronounce 'H'? - BBC News
-
Việt Nam - BBC News Tiếng Việt
-
The Haughty History Of The Letter H - BBC Worklife
-
Learn More About What We Do - About The BBC
-
Health - BBC News
-
Home - BBC Weather
-
Why Hot Weather Makes Managing Diabetes Harder - BBC News
-
Northern Ireland - BBC News