BBC News Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari

'Zargin ƙwace babura 17 na ƴanbindiga ne ya yi sanadin sace mutane a Kajuru'
A game da adadin mutanen da aka sace, sarkin ya nanata cewa lallai an yi garkuwa da mutum 177 ne a ƙauyen, amma mutum 11 sun kuɓuta.
Sa'o'i 5 da suka wuce
Sojoji sun gano makeken kabarin ƴan Boko Haram a yankin Timbuktu
Wannan shafi ne da kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Laraba 21 ga watan Janairun 2026.

BBC ta samu hotuna da bidiyon yadda aka kashe masu zanga-zanga a Iran
Hotunan waɗanda ba su da kyawun gani, sun nuna gawarwaki sama da 326 cikin jini da fuskoki a kumbure - ciki har da mata 18.
21 Janairu 2026
Yadda 'yansanda suka yi amai suka lashe kan sace mutane a Kaduna
A ranar Litinin aka fara samun rahotannin cewa wasu mahara sun shiga ƙauyen na Kurmin Wali tare da sace mutane kimanin 170 a yankin mai fama da matsalar tsaro, lamarin da ƴansanda suka musanta da farko.
21 Janairu 2026
Mene ne hukuncin wanda ya shiga azumi da ramuwar bara?
Azumi na cikin shika-shikan musulunci guda biyar, wanda hakan ya sa ibadar ta zama dole ga dukkan musulmin da ya cika sharuɗanta.
21 Janairu 2026
Yadda ƙasashen Turai ke shirin yin fito-na-fito da Trump kan yunƙurinsa na mallakar Greenland
Donald Trump ya ci gaba da jajircewa kan batunsa na son mallakar yankin Greenland. Ya bayyana a ranar Litinin cewa Amurka na son tsibirin ne kan dalilai na tsaro.
21 Janairu 2026
Ya kamata a gaggauta ceto mutanen da aka sace a Kaduna - Amnesty
Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Talata 20 ga watan Janairun 2026.

Abin da aka tattauna tsakanin Abba da Tinubu
Ziyarar tasa na zuwa ne a daidai lokacin da rahotanni ke ƙara bayyana batun yunƙurinsa na sauya sheƙa daga jam'iyyar NNPP zuwa jam'iyyar APC.
20 Janairu 2026
Rawar salsa: Hanya mai sauƙi ta warware ciwon baya
Wannan atisayen zai iya taimakon dattawa waɗanda suke fama da ciwon baya, ko kuma waɗanda suke wahalar tafiya bayan tiyata.
20 Janairu 2026
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Safe, 05:29, 22 Janairu 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma, 19:29, 21 Janairu 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Rana, 13:59, 21 Janairu 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 21 Janairu 2026, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Wasanni

KAI TSAYE, Ƴan wasan City za su mayar wa magoya baya ƙungiyar kuɗin tikitin kallon wasan Bodo
Wannan shafi ne da ke kawo muku muhimman abubuwan da ke faruwa a duniyar wasanni daga Lahadi 18 zuwa 30 ga Janairun 2026

Man U na zawarcin Kovac da Tuchel a matsayin sabon kocinta, Crystal Palace na son Guessand
Kocin Borussia Dortmund Niko Kovac da kocin Ingila Thomas Tuchel da Roberto de Zerbi na Marseille na cikin wadanda Manchester United ke son ta dauka a matsayin kocinta.
21 Janairu 2026
Sadio Mane: Daga ƙwallon ƙafa a layi zuwa jigon tamaula a Afirka
Sadio Mane ya lashe kofuna da dama, ciki har da zakarun turai da Afcon guda biyu.
20 Janairu 2026
'Abin kunya' da 'takaici' - hargitsin da ya lalata nasarar Senegal
Senegal ta ɗauki kofin Afirka karo na biyu, bayan doke Moroko a wasan ƙarshe - to amma wasan na cike da abubuwa, ciki har da ficewa daga fili da ƴan wasan Senegal suka yi bayan bai wa Moroko bugun fenareti ana dab da tashi daga wasan.
20 Janairu 2026
Me ya sa koci ɗan Ingila bai taɓa lashe Premier League ba - wa zai fara ɗauka?
Menene dalilin da ya sa kociya ƴan Ingila ba su taɓa lashe kofin Premier League - yaushe ne za kuma su ɗauka?
16 Janairu 2026
Gasar cin kofin nahiyar Afirka 2025

Afcon: Senegal ta lashe Gasar Kofin Afirka

Sakamakon wasannin Gasar Kofin Nahiyar Afirka 2025
5 Janairu 2026
Afcon 2025/29: Najeriya ta yi ta uku bayan cin Masar

Ƴan wasan da suka fi zura ƙwallo a Gasar Kofin Afirka ta 2025
6 Janairu 2026
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Danna nan don shiga tashar
Kashe ƙwarƙwatar ido
01:34 Bidiyo, Ziyarar BBC zuwa ƙabarin Abubakar Tafawa Ɓalewa, Tsawon lokaci 1,34
01:28 Bidiyo, Yadda aka yi juyin mulkin Najeriya na farko a 1966, Tsawon lokaci 1,28
02:41 Bidiyo, BBC ta kai ziyara dajin da Amurka ta kai wa Lakurawa hari, Tsawon lokaci 2,41
02:23 Bidiyo, Ayyuka huɗu da rundunar tsaro ta mutum 2000 za ta yi a Kano, Tsawon lokaci 2,23
02:17 Bidiyo, Abubuwa 7 game da Buhari da suka fito bayan rasuwarsa, Tsawon lokaci 2,17
01:19 Bidiyo, Yadda aka gana tsakanin shugaban Burkina Faso da tawagar Najeriya, Tsawon lokaci 1,19
01:54 Bidiyo, Me ya sa matasan Najeriya ba su cika cin ribar siyasa ba?, Tsawon lokaci 1,54
01:04 Bidiyo, Mata uku da suka yi zarra a gasar Hikayata ta BBC Hausa 2025, Tsawon lokaci 1,04
00:50 Bidiyo, Abubuwan da muka sani game da sakin ɗaliban jihar Neja, Tsawon lokaci 0,50
01:40 Bidiyo, Me doka ta ce game da goyo a babur a Kano?, Tsawon lokaci 1,40
02:44 Bidiyo, Matashin da ke ƙera babura a Kano, Tsawon lokaci 2,44
01:45 Bidiyo, BBC ta gane wa idanunta halin da ake ciki a haryar zuwa garin Papiri ta jihar Neja, Tsawon lokaci 1,45
10:34 Bidiyo, Zazzafar tattaunawa da BBC ta yi da gwamnan jihar Neja kan satar ƴan makaranta a jihar, Tsawon lokaci 10,34
03:28 Bidiyo, Ina ji kamar ƴata ba za ta dawo ba - Mahifiyar ɗalibar da aka sace, Tsawon lokaci 3,28
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Shiga shafinmu na rubutu zalla
Labarai da Rahotanni Na Musamman

Abin da muka sani kan 'sace mutum 160' a Kaduna
A ranar Litinin jaridun Najeriya da dama sun bayar da rahoton sace mutane fiye da 100 a wuraren ibadah daban-daban na ƙauyen Kurmin Wali, inda suka ce lamarin ya faru ne a ranar Lahadi 18 ga watan Janairu.
20 Janairu 2026
'Yadda aka kashe matata da yarana shida'
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya yi Allah-wadai da lamarin, sannan ya bayar da umarnin gaggauta gudanar da bincike domin tabbatar da adalci.
19 Janairu 2026
Ko katse intanet a Iran zai zama na dindindin?
Gwamnati ba ta sanar da ranar da za a mayar da intanet ɗin ba, amma rahotanni sun yi nuni da cewar akwai yiwuwar hukumoni za su taƙaita amfani da intanet a ƙasar.
20 Janairu 2026
Yadda za ku hana masu kisan gilla kutsawa cikin gidajenku
AMB. Capt. Abdullahi Bakoji Adamu (mai ritaya), Mai sharhi kan harkokin tsaro a Najeriya ya bayyana wa BBC dabaru bakwai da ya kamata magidanta su ɗauka domin kare iyalansu.
20 Janairu 2026
Ƙaruwar masu kashe ƴan uwansu abin fargaba ne - Sheikh Daurawa
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya, Litinin 19/01/2026

Waɗanne makamai Najeriya ke buƙata don yaƙi da ƴanbindiga?
A lokuta da dama an sha jin wasu jami'an tsaron ƙasar na ƙorafin rashin isassun makamai a matsayin ɗaya daga cikin matsalolin da suke fuskanta.
19 Janairu 2026
Kisan gilla biyar na baya-bayan nan da suka tayar da hankali a Kano
A lokuta da dama da suka gabata, an riƙa samun labaran yadda ake yi wa mutanen kisan gilla a jihar, da ke zama cibiyar kasuwancin arewacin ƙasar.
19 Janairu 2026
Yadda za ku kauce wa kamuwa da ciwon zuciya?
Matsalolin kan faru ne sakamakon kitse da ke taruwa a jijiyoyin jini da kuma ƙaruwar wasu abubuwa da ke janyo curewar jini.
18 Janairu 2026
'Sojojin Najeriya sun kashe ƴanbindiga fiye da 40 a Borno'
Wannan shafi ne da ke kawo mu ku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya

Abin da ya sa PDP ta koma neman kuɗi a hannun ƴaƴanta
Jam'iyyar hamayya ta PDP a Najeriya, ta bayyana dalilin da ya sa za ta fara neman kudi a hannun 'ya'yan jam'iyyar a wani mataki na kawo ƙarshen siyasar ubangida a jam'iyyar.
19 Janairu 2026
Yadda Amurka, China da Rasha ke ƙoƙarin mamaye duniya ta ƙarfi
A daidai lokacin da Trump ke ƙoƙarin faɗaɗa ƙarfin ikon Amurka a duniya, a ɗaya ɓangaren kuma China da Rasha na ƙara yunƙurin nuna ƙwanjinsu.
19 Janairu 2026
An kama mutumin da ya ƙera 'jirgin Annabi Nuhu' a Ghana
Ƴan sanda sun tuhumi Ebo Noah da wallafa labaran ƙarya da ya haifar da tsoro da fargaba, bayan da ya ce ya na ƙera jirgin ruwa ne domin ceto mutane lokacin da Allah zai halaka duniya a ranar 25 gawatan Disamba ba.
18 Janairu 2026
Labaran Bidiyo

Daga Bakin Mai Ita tare da Lamin Laure
15 Janairu 2026
8:51Bidiyo, 'Daren ƙarshe na rayuwar Sheikh Dahiru Bauchi', Tsawon lokaci 8,51
29 Nuwamba 2025
Ku San Malamanku tare da Sheikh Ɗahiru Bauchi
28 Nuwamba 2025
7:04Bidiyo, Na ɗauki wasa da mota a matsayin sana'a - JayBash, Tsawon lokaci 7,04
9 Nuwamba 2025
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.
Latsa nan domin sauraro
Nishadi
5:24Bidiyo, Daga Bakin Mai Ita tare da Baba Sikata, Tsawon lokaci 5,24
8 Janairu 2026
Tsaka mai wuyar da Kannywood ke ciki
7 Janairu 2026
Burinmu shirin Gidan Badamasi ya rage wa ƴan Najeriya damuwa - Ɗorayi
7 Janairu 2026
5:02Bidiyo, Daga Bakin Mai Ita tare da Gaddafi Rambo, Tsawon lokaci 5,02
1 Janairu 2026
Kimiyya da Fasaha

Wane irin zurfi ɗan'adam ya taɓa yi zuwa can ƙarkashin ƙasa?
17 Janairu 2026
Yadda ƙwaƙwalwar ɗan'adam ke sauya fasali idan ya kai shekara 40
16 Janairu 2026
Yadda zamani ya sa ɗan'adam ya rage yawan aure
4 Janairu 2026
Yadda za ka shirya wa tsufa tun daga shekaru 30
4 Janairu 2026
Hotuna

Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sassan duniya

Mai tantabaru da katafariyar tukunyar jollof a hotunan Afirka na mako
20 Satumba 2025
Hotunan halin da ake ciki a Birnin Gaza yayin da Isra'ila ta tsananta hare-hare
16 Satumba 2025
Bikin sabuwar shekarar 2018 a Habasha cikin hotunan Afirka
13 Satumba 2025
Labaran da suka fi shahara
- 1'Zargin ƙwace babura 17 na ƴanbindiga ne ya yi sanadin sace mutane a Kajuru'
- 2BBC ta samu hotuna da bidiyon yadda aka kashe masu zanga-zanga a Iran
- 3Mene ne hukuncin wanda ya shiga azumi da ramuwar bara?
- 4Abin da aka tattauna tsakanin Abba da Tinubu
- 5Yadda ƙasashen Turai ke shirin yin fito-na-fito da Trump kan yunƙurinsa na mallakar Greenland
Shafukan Sada Zumunta
Facebook
YouTube
Instagram
X
Domin ma'abota BBC
- Mitocin da muke watsa shirye-shiryenmu
- Abokan hulɗar BBC Hausa
Domin samun labarai cikin Pidgin, Yoruba da Igbo
Latsa nan
Từ khóa » H Bbc B
-
The Path Towards ARM & BBC B - Computerphile - YouTube
-
BBC B Microcomputer - Computerphile - YouTube
-
Building The BBC Micro (The Beeb) - Computerphile - YouTube
-
Original Elite On The BBC B - Computerphile - YouTube
-
BBC - Homepage
-
Home - BBC News
-
Business - BBC News
-
Northern Ireland - BBC News
-
BBC Micro - Wikipedia
-
The H Sound | Phonics | H Words - BBC Bitesize
-
BBC - Home
-
BBC Micro:bit
-
BBC Good Food